Labarai
Bidiyon danƙararen gida da sadiya haruna ta gina na miliyoyin Nairori
Advertisment
Sayyada sadiya haruna wace take tsohuwar matar Isah a. Isah bayan daga nan kuma ta aure G-fresh Al’ameen.
Sadiya haruna ta wallafa bidiyo kammala gidan ta neman mutane suyi addu’a akan Allah yasa ta samu gina kamala gida.
Wanda ta rubuta yanzu shikenan babu maganar kudin gidan haya Naira miliyan 1.
Mutane abokai da yan uwa sun taya ta murna da fatan alkhairi na samun matsuguni da tayi Allah tsare ya kare.
Advertisment
Ga bidyon nan.