Kannywood

Bazan iya auren Ɗan Fim ba -Rayya kwana casa’in

Advertisment

Fitattaciyar jaruma a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango da ke taka rawar Rayya ta ce kishi ba zai bari ta auri dan fim ba.

Rayya ta sanar da hakan ne yayin zantawa da jaruma Hadiza Gabon a shirin nan na Gabon show.

“Ba zan iya auren dan fim ba, saboda ina da kishi sosai” in ji Rayya Kwana Casa’in.

Ga hirar nan ku saurara.

Advertisment

 

Wani labari: Ina ba ‘yan mata da ke sha’awar shiga harkar fim shawara da kada su shiga – Hadiza Gabon

 

Hadiza Gabon a cikin shirin da take gayyatar fitattu a bangarori daban-daban na Ganin Room Talk Show, ta ce idan mutum ya shiga fim, zai yi suna a duniya da hakan ke sanya bakin mutane ya yi masa yawa na ko da bai yi abu ba, za a ce ya yi.

Jarumar masana’antar ta Kannywood ta ce akwai ma mutane da yawa da ke yi wa ‘yan fim kallon ‘yan marasa tarbiyya.

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button