Kannywood
Sani musa Danja zai aurar da ƴarsa
Advertisment
Shahararren jarumi kuma mawaki a masana’atar Kannywood sani musa Danja da mansurah isah zasu aurar da ƴar su rizqat sani Musa danja wanda suke gayyatar yan uwa da abokan arziki.
Wannan shine karo na farko da sani danja zai aurar da diyarsa wadda mansurah isah itace mahaifiya a gurin ita Rizqat..
Mansurah isah da sani musa Danja suna gayyatar illahirin al’umma zuwa wajen daurin auren ƴarsu da za’a kamar yadda katin gayyata ya nuna.