Labarai

Romon dimokuraɗiya : Sanatan kano Rufai hanga ya bada tallafin tukwane da likkafani

Romon dimokuraɗiya : Sanatan kano Rufai hanga ya bada tallafin tukwane da likkafi
Sen. Rufa’i Hanga

Sanatan Kano ta tsakiya Sanata Rufa’i Hanga ya tanadi wadannan Tukwane da Likkafani don rabawa makabartun da ke kananan hukomomin kano ta tsakiya.

Bayan duba kayan Sarkin fadar Kano Malam Ado Kurawa Hakimin Tarauni wanda ke shugabantar kwamitin kula da maqabartu a Masarautar Kano ya bada Shawarar yadda ya kamata a raba kayan da suka hadar da tukwane guda dubu biyar 5000 da likkafani Guda dubu 5000.

Romon dimokuraɗiya : Sanatan kano Rufai hanga ya bada tallafin tukwane da likkafani
Romon dimokuraɗiya : Sanatan kano Rufai hanga ya bada tallafin tukwane da likkafi 
Romon dimokuraɗiya : Sanatan kano Rufai hanga ya bada tallafin tukwane da likkafi 
Romon dimokuraɗiya : Sanatan kano Rufai hanga ya bada tallafin tukwane da likkafi

Martanin mutane game da wannan aikin na sanata Rufai hanga

Fitaccen Dan Gwagwarmayar Kwankwasiyyar nan Khalifa Muhammad Sunusi Omalawo Gama ya ce Sanatan Kano ta tsakiya Alh. Rufa’i Sani Hanga ya shafe tarihin duk wani Sanata, har Sen. Barau da tallafin Tukunya da Likkafani da ya bayar.

Sai dai ya roki Allah kar ya sa yana cikin wadanda za su amfana.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button