Labarai

Labari mai daɗi: Farashin abinci ya Rage sosai a wasu kasuwannin arewancin Nijeriya

Farashin Abinci ya samu ragi kashi Ashirin cikin Ɗari a kasuwannin Katsina

Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara ja – 53,000 Fara – 50,000
2- Buhun Dawa – 48,000
3- Buhun Gero – 58,000 maiwa – 59,000
4- Buhun Gyadar kulli – 150,000 kwankwasa – 45,000
5- Buhun shinkafa – 110,000 kwankwasa – 35,000
6- Buhun Kalwa wankakka – 70,000
7- Buhun Alabo – 46,000
8- Buhun Wake – 90,000 _ 100,005
9- Buhun Waken – 55,000
10- Buhun Dabino – 130,000
11- Buhun Tattasai – 35,000 Kauda – 120,000
12- Buhun Kubewa bussasa – 50,000
13- Buhun makani – 50,000
14- Buhun Alkama – 65,000
15- Buhun Barkono – 60,000

Kasuwar garin Charanchi, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara – ,000 _ 65,000
2- Buhun Dawa ja – 54,000 _ 56,000 Fara 48,000 _ 50,000
3- Buhun Gero – 58,000 60,000
4- Buhun Shinkafa – 110,000 _ 120,000
5- Buhun Gyada – 130,000
6- Buhun Wake – 110,000
7- Buhun Waken Suya – 68000
8- Buhun Garin kwaki 58,000
9- Buhun Alabo – 50,000

Kasuwar garin ‘Yargoje a karamar hukumar kankara, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara – 55,000_ 56,000
2- Buhun Dawa – 49,000_ 50,000
3- Buhun Gero – 56,000
4- Buhun Dauro – 56,000
5- Buhun Shinkafa – 100,005 samfarera – 44,000 ta tuwo – 131,000
6- Buhun Gyada – 135,000 Mai bawo –
35,000
7- Buhun wake – 98,000 _ 100,000
8- Buhun Waken suya – 60,000
9- Buhun Alabo – 48,000
10- Buhun Barkono – 55,000
11- Buhun Dankali – 31,000
12- Buhun Albasa – 18,000

Kasuwar garin Danja, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara fara – 57,000 Ja – 57,000
2- Buhun Dawa – 52,000
3- Buhun Gero – 57,000
4- Buhun Dauro – 60,000
5- Buhun Gyada – 145,000 ja – 135,000 Mai bawo – 34,000
6- Buhun Shinkafa tsaba – 125,000 shanshera – 40,000
7- Buhun Wake – 100,000
8- Buhun waken suya – 57,000
9- Buhun Dabino – 150,000
10- Buhun Dankali – 26,000
11- Buhun Tarugu – 45,000
12- Buhun Alkama – 76,000
13- Buhun Barkono – 65,000

Kasuwar garin Rimaye a karamar hukumar kankiya ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 58,000_60,000
2- Buhun Dawa – 52,000
3- Buhun Gero – 54,000
4- Buhun Dauro – 56,000
5- Buhun Shinkafa tsaba – 128,000 shanshera – 40,000
6- Buhun Gyadar kulli – 132,500 Mai bawo – 36,000
7- Buhun Wake – 92,000
8- Buhun waken suya – 64,000
9- Buhun Tumatur kauda – 55,000
10- Buhun Tattasai kauda – 90,000
11- Buhun Albasa – 20,000
12- Buhun Barkono – 45,000
13- Buhun Kubewa busassa – 40,000
14- Buhun Dabino – 150,000

Kasuwar garin ‘Yantumaki a karamar hukumar Danmusa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 54,000 _ 57,000
2- Buhun Dawa – 49,000
3- Buhun Gero – 56,000
4- Buhun Dauro – 55,000
5- Buhun Shinkafa – 94,000 Shanshera – 45,000
6- Buhun Gyada – 78,000
7- Buhun Ridi – 125,000
8- Buhun Kalwa – 62,000
9- Buhun Alkama – 63,000
10- Buhun wake – 85,000
11- Buhun waken suya – 58,000
12- Buhun Tattasai – 16,000
13- Buhun Tarugu – 25,000
14- Buhun Albasa – 13,000

Daga Aysha Abubakar Danmusa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button