Labarai
Abin Al’ajabi: Hotunan Ƴar shekara 74 tamkar yar 18 sun girgiza mutane
Wannan matar me suna Vera Wang, ‘yar shekaru 74 ta dauki hankula a wadannan hotunan
Vera Wang Da yawa dai na mamakin kyan jikinta inda kai kace bata ma kai shekaru 18 ba a Duniya.
Vera Wang Ta saka hotunanta a shafinta na sada zumunta wanda ya dauki hankulan mutane.
Matar dai shahararriyar me tallar kayace.
Ga hotunan ta nan.