Labarai
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Dare Ya Ƙaddamar Da Makarantar Allo Ta Zamani
Zamfara Daga ƙaramar hukumar Gumi ta jihar Zamfara Gwamnan jihar Dauda Lawal Dare Ya ƙaddamar da Makarantar Allo Ta Zamani da aka sanyama sunan Sarkin Musulmi Muhammad Sa’adu Abubakar III, Almajiri Integrated Qur’anic Education Center Gummi.
Makarantar tana ƙunshe da ɗakunan ƙwana wurin fada Abinci magewayi da azuzuwan Karatu.
Ga hotunan nan.