Kannywood

Ina matukar ƙaunar Adam a zango koda nice mace ta 101 da zai aura – A’isha shushu

Wata matashiyar jaruma a masana’atar Kannywood wanda ta shafe shekara 1 da rabi a masana’atar tana ikirarin haryanzu da budurcinta wato a turanci “virgin”.

Tana mai cewa ita babu ruwan ta da kalma auri saki da ake alakanta da yaya adamu zango saboda ko wace mace da kaddara ta, amma ita tana da tabbacin cewa idan zai aureta zata zamo masa mace mai nagarta duba da yanzu tana karatu a jami’a har ta shigo kannywood amma Ta rike budurcin ta, wannan dalilin kawai tane ganin tabbas tana da nagarta da zai sota dari bisa dari 100%.

Bugu da kari mutane su sani akwai aure tsakanin mu cikin masana’anta misali a masana’atar indiya suna auren junan su.

Jarumar tana isar da wannan sakon ne yayin da tayi fira da dokin karfe tv inda take cewa idan ya amince da bukatar ta zata daina fim karatu kuma ta na ajin karshe.

Idan kuma bai karbi bukatar ta ba zata ji ba dadi amma kuma zanyi hakuri – inji A’isha shushu.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button