Labarai

Ba’a ga watan sallah ƙarama ba a Nijeriya – Sarkin Musulmi

Advertisment

Kwamitin duban wata na fadar mai martaba Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III ya ce ba a samu ganin jinjirin watan Shawwal ba a yau Litinin, 29 ga watan Ramadan.

Wata sanarwa ɗauke da sa hannun shugaban kwamitin Farfesa Sambo Wali Junaidu ta ce Sarki Musulmi kuma shugaban majalisar koli ta harkokin addinin musulunci a Najeriya ya amince da rahoton kwamitin.Ba'a ga watan sallah ƙarama ba a Nijeriya - Sarkin Musulmi Ba'a ga watan sallah ƙarama ba a Nijeriya - Sarkin Musulmi

Saboda haka ya yi matsaya cewa watan Ramadan zai cika kwanaki 30 kuma ranar Laraba 10 ga watan Afrilu, ita za ta kasance 1 ga watan shawwal kuma ranar sallah karama a Najeriya

Ba wannan ne karon farko da ake yin Azumi talatin ba a Najeriya.

Advertisment

-BBC Hausa

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button