Labarai
Hotunan wasu daga cikin ɗaliban kuriga 137 da sojojin sunkayi nasarar kuɓutarwa
![Hotunan wasu daga cikin ɗaliban kuriga 137 sa sojojin sunkayi nasarar kuɓutarwa](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/03/FB_IMG_1711278876800.jpg?fit=750%2C1000&ssl=1)
![Hotunan wasu daga cikin ɗaliban kuriga 137 sa sojojin sunkayi nasarar kuɓutarwa](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/03/FB_IMG_1711278876800.jpg?fit=750%2C1000&ssl=1)
Advertisment
Hotunan Wasu Daga Cikin Ɗaliban Kuriga 137 Da Sojojin Suka Yi Nasarar Kuɓutarwa A Zamfara, Ba Ɗalibai 287 Ba— Sojoji
Wannan sune hotunan wasu daga cikin daliban kuriga da ankayi nasarar kuɓutarwa a yankin zamfara, ba ɗalibai 287 ba kamar yadda sojoji na fitar da rahoto.
Mai girma gwamna jihar kaduna uba sani na fitar da wannan sanarwa kamar yadda munka kawo muku rahoto irin jinjinawa jami’an tsaro da gwamnatin tinubu tayi wajen kuɓutar da yaran da sunkayi.
Ga hotunan a kasa.
Advertisment