Labarai

Ƴan uwan Mahaifin ta suna son ɗaura auren ta da Ɗan bindigar daji

Wata matashiyar yarinya daga jihar katsina da ke yammacin arewacin Nijeriya da wasu ƴan uwan mahaifin ta suna don daura mata aure da wani bindiga da ke cikin daji, civilian JTF a kamarar hukumar futnua da ke jihar katsina.

An tsinci yarinyar wata hanya ta halaka kanta ta taso daga garin dan musa tasa san inda zata ba, sabida abinda yake damunta kunsan mace da ta tsani auren dole.

“Iyayen ta ne zasu aurar da ita ga wani gawurtattancen ɓarawo ne a yakin sanane ne kowa ya san shi, yace yana son auren wannan yarinya, ko kuma ya dauki matakin akan duk kauyen nasu.

Ƴan uwan Mahaifin ta suna son ɗaura auren ta da Ɗan ta'addar daji
Ƴan uwan Mahaifin ta suna son ɗaura auren ta da Ɗan ta’addar daji

Shine iyayen sunka dauki alkawalin bashi wannan yarinya cikin gaggawa cewa ranar asabar mai zuwa zasu daura masa aure da ita, ba tare da tana so ba .

Har ha biya kuɗin sadaki iyayen sun karba ta tare da amincewar yarinyar ba.”

Fatan hukuma ta shiga lamarin nan dan Allah kada wani abu ya faru da wannan yarinya da ma iyayenta da kauyen nasu baki daya.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button