Labarai

Nayi iya ƙoƙari na wajen ganin an gina fim village amma abun bai yi ba – Sheikh Ibrahim Khalil

Advertisment

A cikin hirar da jaruma hadiza Gabon take yi da jarumai,mawaka da wasu yan siyasa ta samu baƙon cin makam Ibrahim khalil a cikin zauren ta na Gabon Talk Show.

Inda a cikinsa yayi magana akan gina fim village da anka so ayi a lokacin shugaban tsohon shugaban kasa Muhammadu buhari a cikin jihar kano, wanda wasu malaman ahlussunnah suka tashi tsaye wajen ganin basu yarda da gina wannan abun a jihar su ba, ash Sheikh Abdallah Usman Gadon kaya shine a gaba gaba wajen kira ga gwamnati da basu yarda da wannan abun ban ba sam.

To shine cikin shirin hadiza talk show sheikh Ibrahim khalil yake bayyanin cewa yayi iya kokarin sa wajen ganin an gida kamar yadda yake cewa da bakinsa.

Nayi iya ƙoƙari na wajen ganin an gina fim village amma abun bai yi ba  - Sheikh Ibrahim Khalil
Nayi iya ƙoƙari na wajen ganin an gina fim village amma abun bai yi ba – Sheikh Ibrahim Khalil

To ki sani abu ukku ne na farko ba malamai ne sunka hana ayi fim village ba wasu yan siyasa ne sunka fara ɓata abun sunka kwarzan tashi , sai wasu malamai da basu san tarihin fim village yake ba, basu san shi ba, basu san komai akasa ba sunka mara musu baya, dan haka ba laifin malamai bane laifin yan siyasa ne sunka fara yi, su kuma malamai anka zugo su anka shirya su akan abun da ba dai-dai ba

Advertisment

” A lokacin na kira shi afakallahu har council fulumah kazo kayi shiri a gina fim village mu zamu mara maka baya, na samu ganduje nace lallai ka shirya azo ayi wannan fim village din ba suyi ba.

Fim village yana da muhimmanci duk duniya nayin fim village ta tallin arziki har yanzu kuskuren da ake yi shine, da gwamnati da ku kanku masu yin fim din, idan abu yazo basa tsayawa su wayar da kan mutane yadda ya kamata da yakamata azo da maganar fim village din.

Da mu har yanzu muna so a kawo shi kano nan ayi , kuma muna kishin akawo ayi shi yauwa kuma muna goyon baya.

Da ace lokacin da aka zo, su gwamnatin su tsaya da kansu su fahimci miye fim village din su zo su samu wadanda sunka sanshi kamar wancan na jos Farfesa “- inji Sheikh Ibrahim Khalil

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button