Kannywood

Ban taɓa farin jini ba, irin wanda nayi a shirin Labarina – Sadiq sani sadiq

Advertisment

Shahararren jarumin nan SadiQ sani SadiQ a cikin wata fira da gidan jaridar TRTAFRIKA Hausa sun kayi da shi akan shirin labarina mai dogon zango wanda yanzu haka ake haskawa a tashar YouTube da kuma arewa24tv.

Al’amin mainasara wanda shine sunan sa a shirin labarina ya bayyana cewa tabbas tskanin jamila da maryam ko wace yaji daɗin aiki da su duba da yadda ko wace ta taka rawa akan matsayin da anka bata.

Bugu da ƙari ita maryam ba wannan ne karfon farko da sunka fara aiki da ita ba amma duk sun yi kokari sosai harda kakarawa naji dadin aiki da su sosai.

Bambancin al’amin na labarina da sauran fina finai.

Advertisment
Ban taɓa farin jini ba, irin wanda nayi a shirin Labarina - Sadiq sani sadiq
Ban taɓa farin jini ba, irin wanda nayi a shirin Labarina – Sadiq sani sadiq

Al-Amin mutum ne da ya saba taka rawar gani irin wannan a wasu fina finai amma a labarina al’amin ya boye kasan ya koma takala dan tasha domin ya cimma wani burinsa, wanda yakan iya canza daga wannan matsayi zuwa wannan shine banbancin sa da sauran fina finai da na taɓa yi.

Bambancin al’amin na tasha da lokacin da ya bayyana matsayin mainasara?

Gaskiya nafi jindadin a lokacin da ya bayyana a matsayin mai nasara , saboda yanayin mutum ne mai kuɗi matashi, na canza tafiya da magana na gaskiya nafi jindadin a lokacin da ya bayyana a matsayin mainasara.

Daukar da na fi so a cikin shirin labarina

A lokacin da iyalina sunka mutu nazo asibiti naga gawawarkin yana yin da na shiga hatta wadanda suke kallo da ma’aikatan kowa sai da ya tausayamin a wannan lokacin gaskiya nafison daukar fiye da ko ina.

Gaskiya a rayuwata ban taba daukar waya sosai akan shirin fim ba kamar labarina domin wasu sukan manta sa suna na sadiq sani sadiq suna kirana da al’amin ko mainasara.

Sakon da nake baiwa masoya shine akwai abubuwa sosai a cikin shirin labarina sosai wanda yanzu ma anka fara akwai nishadi sosai wanda kamar yanzu ma anka fara shirin labarina.

Kuma aikwai kuka sosai a cikin shirin.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button