Labarai
Ayyiriri : Ƙungiyar zawarawa ta matan sojoji sun naɗa Buhari a matsayin uban ƙungiyar na jihar Katsina
Advertisment
Ƙungiyar zawarawa ta matan sojoji sun naɗa Buhari a matsayin uban ƙungiyar na jihar Katsina
Tsohon shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin kungiyar zawarawa ta matan sojoji “Military Widows Association” reshen jihar Katsina, a gidansa na Daura a jihar Katsina, ranar 31 ga watan Junairu 2024.
Katsina Reporters ta samu cewa, ƙungiyar ta taya Buhari murna akan yadda ya gama mulki lafiya.
Ga hotunan ziyarar da sunka kai masa nan.