Labarai
Hotuna da Bidiyo: Shagalin bikin Sadiq da Amarya Eva ƴar ƙasar Jamus


Advertisment
Wani matashi dan kasar Nijeriya mai suna Sadiq ya auri baturiya yar kasar jamus wanda tabbas abun yayi armashi sosai.
Sadiq da amarya eva masoyan juna wanda sunkayi soyayya wanda tabbas abun yayi muna musu fatan Allah ya basu zama lafiya amen.
Ga hotunan auren sadiq da Eva.