Kannywood
Hotuna: Kungiyar mawakan hausa murya daya sun ziyarci Muhammadu Buhari
Kungiyar mawaƙan Hausa sun kaiwa tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ziyarar nuna mubaya’a a gidansa dake Daura a jihar Katsina
Wannan ziyarar tasu ta nuna ana tare tamkar martani ne ga mawaƙi Dauada Kahutu Rarara wanda ya raba gari da tsohon Shugaban ƙasar
Idan baku manta ba mun kawo muku rahoton cewa ƙungiyar mawaka murya daya basu tare da rarara kan kalamansa da yayi akan tsohuwar gwamnatin da ta shude tare da caccakar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, wanda duniya ta shaida tabbas yayi butulci.
Ga hotunan ziyar da sunka kaiwa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.