Kannywood

Ni ban taɓa soyayya da macen kannywood ba – SadiQ sani SadiQ

Fitaccen jarumin masana’anta kannywood SadiQ sani SadiQ wanda yake daya daga cikin jaruman masu haskakawa sosai a masana’atar kannywood.

Idan bazaku manta ba fim biyu ne sunka haskaka shi sosai dan marayin zaki da kuma adamsy wanda a lokacin tabbas wannan jarumi ya tawa rawar gani sosai da sosai, a cikin shirin Gabon rooms talk show hadiza gabon tayiwa jarumin tambaya kamar haka.

Matan kannywood suna korafi da ka fara soyayya da su sai ka fice me zaka ce?

Ni ban taɓa soyayya da macen kannywood ba - SadiQ sani SadiQ
Ni ban taɓa soyayya da macen kannywood ba – SadiQ sani SadiQ

“Ban san ina kinka jiyo labarin ba,amma ni a nawa labarin a nawa tunanin ban taba soyayya da wata macen kannywood ba, soyayya ni banyi ba.

Ina dai da kawaye da yawa wadanda hankalina yazo daidai da nasu muna mu’amala ta sana’ar fim, amma ni babu wata budurwa ta a kannywood babu.”-inji sadiq sani Sadiq.

Shafin @real_momee_gombe sunka wallafa bidiyon a titkok

Ga bidiyon nan ku kalla.

@real_momee_gombe_ #fypdongggggggg #foryoupage #viral_video #fypシ゚viral #foryourpage #fyppppppppppppppppppppppp #fyp #viral #???????????? #goviral #foryou #fypシ #momeegombe #gabon_sroom_talk_show #CapCut #???? ♬ original sound – Momee_Gombe_Real

Mutane sunyi martani sosai akan wannan magana.

 

@Hashmat 990 cewa take:

qarya kake yi wallahi kaji tsoron Allah Hakkin ta sai ya kama ka ka raba ta da kowa kuma kana kware mata baya.

@Ashmankad_Ashiru abinda ya rubuta kenan:

Kanaci Kana warewa,to ai Gaskiya ne dashi,kintaba ganin Dan kwallo Yaci kwallo Yatsaya?dole yagudu yayi celebration

@09029826733 abinda yake cewa:

to tayaya xeyi soyayyar gaskiya da su ai matan. kanywood ai matan banxa ne.

@Danmadami yana mai cewa:

aradu yanda ya bada amsa a tsorace ya bayar yana tsoran gida wannan ba na miji bane koda bakayi ba wannan amsar zaka bayar ba.

@sadiyamsani1cewa take:

gaskiya ban yadda da kai ba kanada rawan kai wayannan yam mata duka ace ba wadda katafaso kai na big lie.

@alman1314 cewa yake:Dan wahala bakada burin kwarai bari nama gyara kace burinka ka gama da duniya lapia shine buri mai kyau 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button