Labarai

Kidaya challenge: Saboda nace bazanyi ba anka cire ni daga wani aiki – Mai barkwanci danyarbawa

Kamar yadda muke kawo muku labarai akan yadda yan gwagwarmaya da wasu matasan masu fadawarka suke jan hankali ga rarara da cewa babu wani maganar gasa a yanzu domin kuwa halin da ake ciki a arewa.

Inda shi wannan mai wasa barkwanci dan yarbawa ya fito ya nuna nashi ra’ayi akan wannan gasa domin shi ɗan arewa yana da hakkin kawo wata gudu muwa komai ƙanƙantar ta , to ba’a nan gizo ke sakar ba bari kuji abinda anka saka masa da shi wanda yayi bayyani a cikin wani faifan bidiyo.

Kidaya challenge: Saboda nace bazanyi  ba anka cire ni daga wani aiki - Mai barkwanci danyarbawa
Kidaya challenge: Saboda nace bazanyi ba anka cire ni daga wani aiki – Mai barkwanci danyarbawa

Wato a yanzu na fahimci a arewa idan ka fito ka fadi gaskiya ko ka bada shawara sai kaga an tsane ka, ko za’a cire daga wani abu.

Bayan na sake wallafa bidiyon wani akan maganar sa ta “kidaya challenge” koda na tashi da safe sai naga an cire daga wani group “Rarara tiktokers” da zamu fara masa aiki, to ba damuwa daman ba dan “group” anka hallitu ni a duniya ko za’a cire a duniya ba.

Indai wannan gasa ce ni bazanyi ba kuma inada dalilaina na ƙi wannan gasar din abu na farko, mai girma rarara ba nayi wannan bidiyon dan nayi maka rashin kunya ko wani abu, na farko lokacin da munkazo munyi zanga zanga dukkan ku ba wanda yayi magana bakayi waka akan kashe kashen da ake a arewa ba dalilin da yasa bazamuyi gasar ba.

Saboda a lokacin da munkayi zanga zanga ba’a fito an nuna damuwa ba ana kashe mutane ana sace mutane ba munce rarara zai gyara ba amma da ya nuna fushinsa da zamu iya yin wannan gasar din – inji dan yarbawa

Su mutanen da anka kashe ake son a fito ayi kidaya ko yaya wani amfani take dan najeriya abarmu muyi ta chakuduwa a haka.-inji dan yarbawa.

Yayi wannan magana ne a shafin na tiktok mai suna danyarbawa inda ya wallafa bidiyo.

Ga bidiyon nan ku kalla.

@official_danyarbawa Replying to @Aishat _muh’d ???????????? Allah yasa mudace amma dai gaskiya dayace ???????? #rarara #kidaya #jagabashinegabachallenge #jagabasaikashigavillachallenge ♬ Powerful songs like action movie music – Tansa

Mutane sunyi martani a karkashin wannan bidiyo.

@Mubarakeey Tv ga abinda yake cewa:

Allah ya kara temakon ka Yallabai ka burgeni.

@Bilkisu Isah647 abinda take cewa:

Bazamuyi challenge ba ubansu yadaki hancin uwarsu.

@Bello Sulaiman Dan Maliki ga abinda ta rubuta:

ALLAH ya maka albarka ya kara rufa maka asiri duniya da lahira kai bari ma na zuba maka follow In Shaa Allahu rabbi.

@ALIYU MUSTAPHA ga abinda ya rubuta:ba wani gasa da zamu yi baza muyiba kuma baza mubari ayiba .

@Ibraheem Sagir ga abinda yake cewa:

tabbas ka fadi gaskiya Mutumina ae Rarara Mugun dan shegiya ne wlh kuma mugun jaki ne shi…!!!

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button