Labarai

Kano: Limamin wuff Suleiman mijin baturiya ya zama ɗan kasar Amerika

Suleiman isah panshekara wanda yake dan asalin jihar kano wanda wata baturiya da sunka hadu a kafar sada zumunta har soyayya ta shiga tsakanin su har tazo najeriya da kanta.

Baturiyar ta dade cikin Najeriya duba da irin yadda cutar korona ta bulla tana cikin Najeriya sai bayan ta ragu sosai anka kula aure shi da ita a nan Najeriya daga nan kuma sunk koma kasar amerika.

Kwanan baya Suleiman ya samu shiga cikin rundunar sojojin amerika inda yanzu haka ma’aikacin kasar amerika ne inda mutane sosai daga Nijeriya suka taya shi murna sosai.

Yau kwatsa sai gashi ya nuna takarda zama ɗan ƙasar amerika ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda ya nuna farin ciki sosai akan wannan dama da hukumar sojan amerika ta bashi damar domin yayi aiki tukuru tare da zama dan kasar Amurika.

Yanzu na zamo dan amerika.

Kano: Limamin wuff Suleiman mijin baturiya ya ɗan kasar Amerika

Mutane sunyi martani

@abdulaziz T. Bako cewa take :

Ma sha Allah. ina tayaka murna.

@jamila bala Muhammad cewa take :

Hmmm wann ba abin murna bane sedai inyi mk Jaje Domin rashin kishin qasarmu yakai Har azo a dauke danqasa a mallaka Shi a wata qasa,
Su American Duk Duniya ba Wanda ya Isa yaje ya dauko dansu Har ya canza masa asali Se a Nigeria,
A qarshe Ina roqon Allah ya tsare mana lafiyarka d imaninka ,yabarka kan sunnar annabi saw ,
Allah yaqara mk imanin d qaunar Nigerians Duk inda ka kasance.

@jamila bala Muhammad ta kara da cewa:

Suleiman Isah Isah kaifa murna kake Ko,nikuma wlh Kamar inyi kuka,Idan cikin family members ka nake wlh senayi mk kiranye kadawo cikinmu,Allah yasanya mk albarka.

@hajiya hauwa jaji hauwa cewa take:

Jamila Bala Muhammad shimeye acikin Nigeria,dahar inkasamu dama zama Dan wata kasa zakaki , wallahi acikin mutane Dari in sunsamu wannan damar kowa soyake hajya kokema dazakisamu kinaso.

@mahmud Jnr cewa yake :

Shugaban sharholiya na kasa da kasa.
Wannan kujera ta tabbata.
Am happy for you bro.
More wins.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button