Dawowar maniyyi bayan gama saduwa – Likita
Wata mata tayiwa Dr. Umar Yamco tambaya kan shine miyasa
“Dr. mi kesa bayan miji ya gama saduwa da mata ida ta mike sai taga maniyyi yana dawowa a jikinta”?
Dr. umar Yamco ya amsa Wannan tambayar kamar haka
“Dr. Yamco yace mutane da yawa sun sha iri wannan tambayar Wannan ya da yawa daga cikin matsalolin da mutane ke ganin wnanan matsala ce har wasu na bada maganin wannan abun to ba komai bane musammm ga mutane da sunkayi jinkiri wajen samun ciki.
Maganar gaskiya abinda mutane ya Dace suna ni shine idan namiji ya kawo wannan ruwa su ake kira da cmel shi wnanan cmel dinsa ana yinsa da kwayoyin namiji wato cmel din akwai kwayoyin halitta wanda duk kawowa namiji yana iya fitar da guda miliyan ashirin da ukku zuwa miliyan dari tara da ashirin da takwas wannan daga binciken W.H.O.
To duk wannan miliyoyin maniyyi din to basa kai kaso goma na cikin cmel din saboda duk miliyoyin nan idan Allah ya kaddar za’a dau ciki daya ne kawai za’a dauka to kaga idan namiji ya kawo cikin cmel din kaso goma ne zasuyi amfani.
Ga bidiyon nan sai ku saurara domin jin karin bayanin sunan wasu kalamai na Kimiya da fasaha da bazasu fassaru ba.