Labarai

Ahmed Musa yayi martani akan Balkisu Na’ibawa da ta ce tana son shi tana ƙaunar shi

Gidan jaridar Dala fim tayi fira da Balkisu Na’ibawa wanda sunka saba gayyato mutane jarumai na Kannywood da fitattun jaruman tiktok.

Baliksu Na’ibawa ta bada labarin soyayyar su da Sadiq Na’ibawa wanda ta dalilin haduwarsu shine akwai wani shiri da take na baiwa manya kyauta “award” to naje kawai kawun nasa a nan ya gani yace yana sona.

“Na so shi, na kauna ce shi a raina kuma ace naso na aureshi amma hakan Allah baiyi ba.

Ahmed Musa yayi martani akan Balkisu Na'ibawa da ta ce tana son shi tana ƙaunar shi
Ahmed Musa yayi martani akan Balkisu Na’ibawa da ta ce tana son shi tana ƙaunar shi

Balkisu tace haryanzu bata da saurayi nama aje soyayya a gefe soyayyar ta da Sadiq Na’ibawa kenan.

Mai gabatarwa tayi mata tambaya ko akwai wanda kike so a ranki ?

Eh tabbas akwai Ahmad musa ina son shi, ina kauna shi nake jinsa a cikin raina kuma ina fatan Allah ya hadani da shi koda bai aure ni ba.”

Mai gabatarwa tayi mata tambaya wane Ahmad musa kike nufi?

Ahmad musa dan kwallo wanda duniya tasani.-inji balkisu Na’ibawa”

Shahararren dan kwallon kafa Ahmed musa yayi martanin a karkashin bidiyon fa ita dala fm kano ta wallafa a shafin manhajar titkok inda yake cewa

“@AhmedmusaMON:I really appreciate dey love, but I pray for you to get a very good husband ameen “

Ma’ana

“Nayi farin ciki sosai akan so da kike min, ina rokon Allah ya baki miji nagari amen”

Mutane sun yabawa Ahmed musa na irin wannan kalamai da yayi akan wanan yarinya hausaloaded ta dauko kadan daga ciki.

@Baffa Fagge cewa yake:

Legend naji dadin adduar ka a gareta. Allah kara daukaka.

@Fasaha2023 cewa yake:

Masha Allah, Iya Wannan comment dinma dakayi mata tagode sosai, Allah ya kara arziki.

@Sanetor__Bandam cewa yake:

Wannan mutum tabbas mutum ne na daban ya nuna bambancin shahararrun
namu na gida da masu harka dana waje.

@saboyusifubah cewa yake:

Gaskiya naji dadin addu’ar dakayi mata Allah yakara daukaka Ameen ya hayyu ya qayyum.

@Mar Atussalaha cewa take:

Gaskiya kai mutumin kirki ne ubangiji Allah yaqara maka daukaka Alfarmar Annabi Muhammat s a w .Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button