AddiniLabarai

Abubuwan yadda ake gane lafiyayen ɗa namiji – malama Juwairiyya

A wajen karatu malama Juwairiyya usman suleiman tayi jan hankali da nasiha kan yadda ake gane lafiyayen da namiji tun daga yarinta har ya girma wanda malamar ta lissafo abubuwa wanda tabbas iyaye su kula da diyansu akan wannan siffofin,. Malam tayi wannan furucin ne akan wani dan gajeren bidiyo da maryam revenge ta wallafa a shafin ta na tiktok.

Malamar tayi wannan maganar ne a lokacin take majalisi na wa’azi inda take gayawa uwaye mata cewa tayi wannan zancen kuma zata sake fadi a lokacin da take koyawa iyaye mata su kula da lafiyar ƴaƴansu tun suna goyonsu.

Idan kina goyon da namiji ko wace asuba ki dunga dubin shin alewansa (azzakari) yana mikewa to lafiyayen ɗa ne, tun yana jariri idan anka kula bayayin haka sati daya, sati biyu har zuwa wata to tabbas ɗanki na da matsala.

Kafin lokacin da kinka san ki daina masa wanka lafiyaye ne idan lokacin aurensa yazo mahaifinsa ya tambayeshi idan bazaki tambaye shi ba haka duk ɗa namiji yake wanda yake lafiyaye al’aurasa na miƙewa duk sanyin asuba.

Malama ta kara da cewa da tsohon namiji da yaro haka kowa yake Indai lafiya yake,matukar ya fara chanza to akwai matsala sai a nema a gyara..”

Hausaloaded tayi kokarin tattaro kadan daga cikin martanin mutane akan wannan faifan bidiyo

@DANHABUSHEKA cewa yake:

A kiyayi haduwarmu to domin wallhi sai nayi minti sama da 5 kafin na miki domin taki kwanciya.

@Abba Ibrahim Umar shima ya fadin cewa:

Malama kin samu a tunanini fa don na dade bana ankara da wannanan.

@Abdul yana cewa:

wallahi hakane maganar ta sanyin asuba ne yake mikar da lafy sa.

@naseer_mustapher_azare cewa yake:

Wanda basu da lafiya Allah yabasu mu kuma lafiyayyu Allah kara mana kaifin alkalami .
wllh ni hariji ne nagode Allah

@nuramahi cewa yake:

wannan gaskiya ne malama, ya Allah yakara imani da nisan kwana

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button