Kannywood
Zafaffan hotuna Hadiza Gabon tare da Dan uwanta wajen shakatawa
Hadiza Aliyu Gabon fitacciyar jaruma a Masana’atar Kannywood wanda yanzu take wani shiri da ya samu karbuwa ga jama’a wato Gabon talk show.
Hadiza Aliyu Gabon tare da dan uwanta wajen shakatawa a kasar waje inda hotunan sunka dauki hankalin mutane sosai.
Ga hotunan nan kasa.