Kannywood
Jerin yan Kannywood da sunka samu muƙami a gwamnatin abba gida gida
Advertisment
Jerin jaruman da sunka samu mukami a cikin gwamnatin tafiyar Abba kabir Yusuf wanda aka kira Abba gida gida.
A halin yanzu sunanyen wandanda sunka samu mukami da mukamansu wanda tabbas sun yi gwagwarmaya kuma an tuna da su.
Ga jerin mutanen nan kamar haka.
Advertisment
Maryam Abubakar Jankunne – SSA a kan tattaro matan karkara
Sunusi Hafiz (Oscar 442) – SSA a kan harkar Kannywood
Tijjani Hussain Gandu – SSA a kan harkar da mawallafa