Kannywood
Hotuna : yadda anka gudanar da taron al’adun gargajiya a Frankfurt Germany
Advertisment
Ali Nuhu fitaccen jarumi kuma babban jarumi a Masana’atar Kannywood da Nollywood wanda yaje kasar domin halarta taron karba kyauta gwarzon shekara.
Ali Nuhu yayi nasarar samun wannan kyauta a Germany a kwanakinda sunka gabata kuma yayi nasarar lashe Gwarzon shekara a fanin Nollywood fim.
Shine kuma wannan sati anka gabatar da taron al’adun gargajiya inda Ali Nuhu ya walkici hausawa.
Ga hotunan nan kasa.