Bidiyo: Ɗan Jamila Nagudu ya kamu da soyayyar amal umar ya jawo cece kuce
Babban dan jaruma jamila Nagudu ya tsunduma son amal umar wanda yayi bidiyo ya sanya hotonta kamar yadda shafin dokin karfe tv sunka ruwaito
Mus’ab shine dan farko ga jamila Nagudu wanda duk mai bibiyar labarun kannywood yana ganin yadda jamila take bidiyo da ɗanta kafafen sada zumunta.
Ga bidiyon nan.
HausaLoaded sun tattaro kadan daga cikin martanin mutane a ƙarƙashin wannan bidiyo.
@musa umar Ibrahim : Wannan ai normal ne family issue ne duk Yan darikar Ali nuhu ne
@magaji xinder : Ku fadamasa akwae Maza a gaban sa Dan nadade Ina dakon soyayyan ta ehhhn
@saifulahi barista : Dan gidanku ƙawar maman ka zaka aura
Ko da yake ai Normal ne ai
We Move
@bilya manga manga : To mamarshi ta auramai itamana
@abbas hassan Ahmad : Inda Akuyar gaba Tasha ruwa ta bayama anan zata sha…
@kamaludeen Abubakar: Family affairs….. Auren Zumunci kenan
@ibraheem H Jigawa: Ba sa’ar uwarshi bace
@Alhassan m Ismail: Anyo gado kennen, Ga kuma merger anason yi.