Labarai
Wata soja tana taka Rawa da ta Girgiza duniya Sada zumunta
Bidiyon da aka wallafa a TikTok wanda yaja hankalin makallata da dama na sojan sanye da khaki tana taka rawa tare da girgiza ƙugu kan yanayin kiɗan dake tashe a shafukan sada zumunta wanda ya zama abin burgewa a intanet.
A cikin faifan bidiyan, macen sojan ta bayyana cewa tana cikin yanayin nishaɗi tare da son yanayin aikin da take yi.
Matar ta taka rawa kala kala masu ƙayatarwa da ban sha’awa da suka nuna gwanancewarta da bajinta a fannin rawa.
Masu amfani da kafafn sada zumunta da dama waɗanda suka kalli bidiyan sun yabawa sojan kan yadda ta iya taka rawa har suna rokon su iya ruwa kamar yadda take yi.
Har zuwa lokacin wallafa wannan rahoton, bidiyan ya samu makallata sama da dubu goma daɗaruruwan sharyi da aka yi akansa.
@bekie8 #pourtoi #fyp #southafrica #bekie???????????? #burundiangirl #????❤️ #vibe #HAPPY ♬ Butta My Bread – JZyNo