Kannywood

Na Dakatar Da Alƙawarin Da Na Yi Na Ba Da Kyautar Gida Da Mota Da Jarin Milyan 50 Zuwa Ɗan Wani Lokaci- Cewar Ruƙayya Muh’d

Na Dakatar Da Alƙawarin Da Na Yi Na Ba Da Kyautar Gida Da Mota Da Jarin Milyan 50 Zuwa Ɗan Wani Lokaci- Cewar Ruƙayya Muh’d

Kyakkyawar matashiyar budurwar nan Ruƙayya Muhammad wacce ta yi alƙawarin ba da kyautar gida da mota da kuma jarin kuɗi Naira Milyan 50 ga duk wanda ya ce ya na sonta da aure, ta bayyana cewa maƙiya sun saƙo wannan ƙudiri nata a gaba dan haka ta ɗan dakatar da shi sai wani lokacin.

“Na so ace mutane sun yi haƙuri sun jira sun ga ƙarshen wannan lamarin sai dai kash! amma duba da yadda maƙiya da mahassada su ka yi wa abin ca na yi tunani na ɗan dakatar da shi zuwa ɗan wani lokaci”. In ji ta.

Ta fadi hakan ne a cikin wannan faifan bidiyo da dokin karfe tv daman ita ce ke kawo wannan rahoto.

Ga bidiyon nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button