Labarai
Kalli Zafaffan Hotunan Pree – Wedding Dan Sanda Da Nurse da Sunka tayar da ƙura
Zafaffan hotuna amarya nurse da mijinta dan sanda wanda hotunan sunyi matukar daukar hankulan mutane sosai
Abin sha’awa ne sunyi hotunan kafin aure wanda a turanci ake kira Pree weeding pictures da kayan aikinsu wanda kuma abun sunyi sha’awa sosai.