Labarai
Kalli Zafaffan Hotunan Fulani Da Sunka Tayar da Ƙura a kafafen sada zumunta
Zafaffan Hotunan yan mata fulani wanda sunka tayar da kura a kafaffen sada zumunta a wannan mako..
Bidiyon wannan yan matan ya fara bayyana wanda kafin kace kobo nan take bidiyon nasu ya kai fiye da mutum miliyan biyu zuwa ukku da na kalle sa.
Wannan yan matan yan kasar kamaru ne da take makwata ga kasar Nigeriya.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.