Kannywood
Hotuna : Mansur Isah tare da Yar ta Iman sani Danja a kasar London
Toshuwar jaruma kuma mai fafutuka yau da kullum tare da yarta iman Sani Danja a kasar ingila.
Wannan hotunan sunyi matukar armashi irin yadda soyayyar ya da uwa a ta koma kamar kawaye tsakanin mansurah da iman yarta kenan.
Ga hotunan nan kasa.