Kannywood

Wallahi Duk wanda yake tambayar yaushe za’a gama izzar so bai kishin musulunci – Lawal Ahmed

A cikin shirin nan na Gabon show talk da tayi da bakon gidan lawal Ahmad wanda fitaccen jarumi ne kuma mai mamalakin film din nan mai dogon zango Izzar so.

Shine a cikin shirin Hadiza take gayamasa cewa film din ka mai dogon zango ya samu karbuwa ana ta yabonsa amma mutane suna tambaya:

Shin yaushe za’a gama izzar so?”

Jarumi lawal Ahmad ya amsa da cewa

Naji dadin wannan tambayar kuma anamin tambayoyin a comments section ko a tare ni a hanya.

To duk mutumin da yace yaushe zaka gama izzar so kowa na kalubalance shi baya kishin addinin Muslunci kowa ye.

“Wallahi tallahi billahi na rantse da Allah mutanen da sunka musulunta dalilin izzar so basu da adadi.

Ma’ana ba mutane masu dinbin yawa a’a basu da adadi domin ni nasan mutum hudu akwai biyu a kano.”

Ga bidiyon nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button