Labarai

Sautin Murya: Asalin Abinda ya Faru sunka kashe wanda ake cewa ya zagi Annabi S.a.w

Mutane suna ta posting a shafukan sada zumunta tare da tsene masa da cewa ya zagi Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad s.a.w Auzubillahi. Ashe ba haka bane yayi magana ta ilimi ce a cikin jalihai sai sunka farmasa da duba da cewa ya zagi Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad s.a.w.

Wannan matashin malami ya wallafa a shafin na sada zumunta mai suna Shatteman Goronyo inda anka tattauna da wani da yasa yadda alammarin ya faru inda yake cewa.

 

“RAYUWA KENAN, SUN KASHESHI BAI ZAGI MA’AIKI BA.

Anata tsinemasa a kafafen sadarwa adedai lokachinda shi din shahada yayi.

Tattaunawata kenan da daya daga chikin masu duba lafiyar naman dabbobi da muke amfani dashi a jihar sakkwato.

Kuma wannan bawan Allah bayada alaka da shi’a, hasalima ahlissunane, ni Shatteeman Goronyo har nama ina saye hannunsa.

Allah subhanahu wata’ala ya jikansa da rahama yasa aljannace makomarsa Ameen Ameen”

Wanann shine tattaunawar da ankayi da shi zaku iya saurare kai tsaye.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button