Kannywood
Rayuwata ta sauya a Kannywood bayan mun yi bidiyon waƙar “Mafarkina” da Hamisu Breaker
Jaruma Zahra Aliyu da aka fi sani da Zahra Mafarkina ta bayyana yadda rayuwarta ta sauya a masana’antar Kannywood bayan fitar bidiyon waƙar “Mafarkina” da suka yi da fitaccen mawaƙin nan Hamisu Breaker.
Zahra Aliyu ta kara da cewa, bayan waƙar tauraruwarta ta ci gaba da haskawa fiye da yadda take a baya kamar yadda zaku gani a wannan hirar da ta yi da tashar Dala FM da ke Kano
Ga bidiyon nan kasa ku saurari hirar tasu.