Kannywood

Kusan Naira biliyan 2 na yi asara a barnar da aka yi min bayan zabe a Kano – Rarara

Shahararren mawakin nan Dauda Kahutu Rarara wanda shine shugaban kungiyar 13×13 ya bayyanawa jaridar dcl hausa cewa yayi gagarumar hasara a lokacin da anka bayyana zaben kano.Kusan Naira biliyan 2 na yi asara a barnar da aka yi min bayan zabe a Kano - Rarara

Idan bazaku manta tabbas da fadin sakamakon zaben Dan takarar Gwamna Abba kabir Yusuf ( Abba gida gida) yaci zaben gwamnan jihar Kano nan take wasu fusatattun matasa sunka bankawa gidansa wuta.

Daga nan kuma sunka je duk sunka fafasa ofishinsa wanda sunka kwashe musu kaya wanda har daya daga cikin wandada sunka sata yace wannan ganima ce.

Dauda kahutu Rarara ya bayyana cewa yayi asarar da ta kai naira biyan biyu kamar yadda zakuji daga bakinsa a cikin wannan faifan bidiyon nan da ke kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button