Labarai
Hotuna:Kun taɓa ganin garin da ba a yunwa?
Kun taɓa ganin garin da ba a yunwa?
A kowacce rana sama da mutum 100,000 ne ke samun nau’in abinci daban-daban kyauta a wurin bauta na Golden Temple da ke garin Amritsar a Arewacin Indiya.
Babba shafin Bbchausa na kawo wannan rahoto tare da hotunan da zaku gani kamar haka .