Kannywood
Hotuna: Hassan Giggs Da Matarsa muhibbat Abdulsalam suna murna shekara 15 da Aure
Masha Allah Hassan Giggs da Matarsa Muhibbat Abdulsalam Allah ya sa alheri. Haƙuri da kuma juriya da son juna tare da addu’a ne su ka kawo ku wannan zango. Allah ya ninka maku su, amin.
Muhibbat Abdulsalam tsohuwar jaruma ce shi kuma darakta ne ,Allah ya azurta su da ya’ya hudu yaya biyar Masha Allah Allah ya kara dankon zumunci.
Ga hotunan Nan kasa.