Kannywood

Gaskiya  Ina Matukar Neman Mijin Aure -cewar Jaruma Ruky Alim

Wata sabuwa jaruma wadda tayi fice ta zo ta bayyanawa duniya babu shakka tana neman mijin aure.Gaskiya  Ina Matukar Neman Mijin Aure -cewar Jaruma Ruky Alim

Wannan furucin yazo ne daidai lokacin da BBC Hausa nayi hira da barr yunusa hudu akan zargin da ake na karba biliyan 2 domin ya bayyana Aisha binani wadda ta lashe zabe a jihar Adawama.

Nan ne wannan jarumar tazo tayi wannan furuci a karkashin martanin shafin bbchausa a Instagram.

@ruky_alim: Wabil hakki da, gaskiya miji nake nema.. ????”

Gaskiya  Ina Matukar Neman Mijin Aure -cewar Jaruma Ruky Alim

To fa nan take mutane sunka soma tofa albarkacin bakinsu akan wannan furuci na jarumar inda hausaloaded ta tattaro muku martaninsu.

@deeya_fabrics_n_accessories :@ruky_alim ga hudu an baki

@prince_mmk1 : @ruky_alim to ba ga mu ba????

@nomiisgee : @ruky_alim ga shugaban zabe nan

@excellency_usman : @ruky_alim Allah yabaki irin wanda kikeso

@bashmfashi : @ruky_alim Ubangiji Allah baki Mijin Aure Amma akwai gyrafa!!

@sanisamaila : @ruky_alim zakii iyya aure na wlh matukar kinasona wlh wlh wlh zan aure kii nayii alkwr

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button