Labarai
Hotuna: Bikin Ɗan Gwamnan Nasarawa da Matarsa A Kasar Amurka
Hotunan bikin dan gidan gwamnan jihar Nasarawa, Zakari Sule, da Amaryarsa Alysa, wanda aka gudanar a ƙasar Amurka, inda anka daura auren ranar asabar McKinney Roughs Nature Park, Texas, United States.
Gwamna Abdullahi Sule da wasu jami’an gwamnatin jihar ta Nasarawa sun halarci bikin.
A cikin hotunan an samu wasu makaraban gwamnatin jihar kwamisan lamuran gidaje da filaye Tanimu sarki da kuma babban mai kama masa aiki na musamman a ofishinsa na Abuja yusuf maianguwa da kuma Aliyu Tijani.
Ga hotunan kamar haka.