Labarai

Da Zinar Wuri, Gara Auren Wuri Auren : Hotunan Auren wasu Yara masu ƙananan shekaru tabarakallah

A yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari mai dauke da mamaki yayinda ankayi wasu yara masu kanan shekaru wanda abun akwai sha’awa sosai.

An daura auren ango abubakar da sahibarsa maryam daga jihar Sakkwato wanda wannan ba shine na farko ba ko shekarun baya mun kawo muku labarin wani yaro da ke ƙaramar sikandiya aji ukku ya auri wata yarinya dukkansu yara ne.

Wannan abun da garin Mujaddadi Usman dan fodiyo suke yana matukar burge mutane.

Ga hotunan ango da amarya.Da Zinar Wuri, Gara Auren Wuri Auren : Hotunan Auren wasu Yara masu ƙananan shekaru tabarakallah Da Zinar Wuri, Gara Auren Wuri Auren : Hotunan Auren wasu Yara masu ƙananan shekaru tabarakallah Da Zinar Wuri, Gara Auren Wuri Auren : Hotunan Auren wasu Yara masu ƙananan shekaru tabarakallah Da Zinar Wuri, Gara Auren Wuri Auren : Hotunan Auren wasu Yara masu ƙananan shekaru tabarakallah

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button