Kannywood

Sarkin waka Da Rarara sun tabka Muhawara akan Tayin Naira Miliyan ₦150 da Motar Miliyan ₦80

Advertisment

Fitaccen Mawakin Hausar nan kuma na siyasa Naziru M Ahmad wanda wasu sukafi sani da Naziru Sarkin Waka ya bayyanawa duniya a wata Muhawara da DW Hausa ta shirya cewa An bani kyautar miliyan 150 da Motar Miliyan 80 don na bar tafiyar Atiku Abubakar in koma zuwa Tinubu.Sarkin waka Da Rarara sun tabka Muhawara akan Tayin Naira Miliyan ₦150 da Motar Miliyan ₦80

Sai dai bayan fadin hakan nasa keda wuya,Abokin Muhawarar tashi Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara yace dashi ya kamata dai ya fadi gaskiya domin ba’a cikin shirin LABARINA suke ba,suna yin maganar gaskiya ne bawai fim ba.

Haka dai sukaci gaba da tafka Muhawarar kamar yadda zamu kawo muku ita a kasa cikin bidiyo,ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button