Wakokin Gargajiya
MUSIC : Sani Aliyu Dan Dawo – Muhd Maigaba Da Arna
Shahararren mawakin nan na gargajiya sani Aliyu dan dawo wanda yayi fice sosai wajen wakokin Hausa.
Sani Aliyu Dan Dawo yayi suna a nahiyar Afirka baki daya a fagen wakokin gargajiya na harshen Hausa.
Sani Aliyu Dan Dawo a kasar hausa sun shahara wanda haryanzu inda waka ce sai dai ayi kwaikwayo su.
Kuyi amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin sukar da wakar.