Wakokin Gargajiya
MUSIC : Babangida kaka Dawa – Cefane
Babangida Kaka dawa fitaccen mawakin gargajiya ne wanda yayi fice sosai wajen rera waka tare da abokin aikinsa gurmi kenan.
Babangida kaka dawa mawaki ne wanda yayi fice wajen wakar Cefena da kuma tuzuru ne wanda akan wannan wakokin yayi fice sosai.
Babangida kaka dawa mawaki ne da yayi fice wajen rerawa shuwagabannin gargajiya waka inda akwai kafiya sosai a cikin bakinsa.
Zaku iya amfani da download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.