Uncategorized
MUSIC: Alh Sani Sabulu – Pijo Pkaf
Alh sani sabulu Na kanoma shahararren mawaki ne a nahiyar Afirka akan wakokin gargajiya wanda yayi fice sosai a fagen waka.
Sani sabulu mawaki ne da yayi fice har da cikin jarabawa ta harshen hausa ake sanya baitocin wakokinsa domin kalami na karin magana da azancin magana a harshen hausa.
Alh sani sabulu Na kanoma mutum ne nai salon magana a cikin wakokinsa wanda tabbas duniyar mawakan gargajiya har na yan nana ye su sallama akansa.
Zaku iya amfani da Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.