Kannywood
Ayyirri: Maryam Wazeery (Laila) ta Shirin Labarina ta haihu
Alhamdulillah! Tsohuwar Jaruma Maryam Wazeery (Laila Labarina) Matar Tijjani Babangida Ta Haihu. Jarumar Wacce Ta Aure Tsohon Dan Wasan Nigeria Wato Tijjani Babangida. Allah Ya Sauketa Lafiya.
Ta Wallafa Hotunan Ne A Shafukan Sada Zumunta. Inda Take Taya Kanta Da Iyalanta Murnar Samun Qaruwar Diya Mace. Mai Suna Fadeela. Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin hausamini.
Ga Hotunan Da Ta Wallafa A Shafin Na Instagram.