ALBUM : Auta Mg Boy – Saima Ranar EP 2023
Auta Mg Boy yayi sababbin wakokin fitaccen mawaki inda ya fitar da sabon kudin album dinsa na wannan shekara mai suna “Saima Ranar”.
Auta Mg Boy yayi kokari sosai wajen rera wadanann wakokin inda zaku ji dadinsu ku yi nishadi sosai.
Saima Ranar Album sabon kudin wakokin matashin mawakin nan Auta Mg Boy Wanda yayi wakoki har guda goma sha hudu a cikin wannan Ep din.
Auta Mg Boy a koda yaushe yana fitar da zafaffan wakoki domin nishadantarwa da fadakarwa a fagen soyayya domin yadda yake tsaro zafaffan kalamai a cikin wakokin sa.
Track Lists:-
1. Auta Mg Boy – kauna ce
2. Auta Mg Boy – Ga sako
3. Auta Mg Boy – Daso samu ne
4. Auta Mg Boy – Saima Ranar
5. Auta Mg Boy – Alkawali
6. Auta Mg Boy – kallonki Nake
7. Auta Mg Boy – So Da Kauna
8. Auta Mg Boy – Daga Karshe
9. Auta Mg Boy – ummee
10. Auta Mg Boy – Kije Dani
11. Auta Mg Boy – Ke Nake Jira
12. Auta Mg Boy – Burina
13. Auta Mg Boy – farar mace ft Nazifi Asnanic
14. Auta Mg Boy – Ga Amarya Ga Ango
Zaku iya sauraren wakokin nasa kai tsaye daga Audiomack mack dinsa da ke kasa.