Kannywood

Muna bawa Yan Fim Hakuri Akan Abinda Idris Abdulazeez bauchi Yayi Masu Cewar wani Malamin Izala

Muna bawa Yan Fim Hakuri Akan Abinda Idris Abdulazeez bauchi Yayi Masu Cewar wani Malamin Izala.

Wani Malamin Izala Ya fito ya bawa jaruman Masana’antar Kannywood hakuri akan irin caccakar da dr Idris Abdulazeez bauchi yayi masu na cewa Dukkan su Jahilaine babu me Ilimin Addini Acikinsu.

Muna bawa Yan Fim Hakuri Akan Abinda Idris Abdulazeez bauchi Yayi Masu Cewar wani Malamin Izala
Muna bawa Yan Fim Hakuri Akan Abinda Idris Abdulazeez bauchi Yayi Masu Cewar wani Malamin Izala

A watan daya gabatane Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin nan Watau Sheikh Idris Abdulazeez bauchi ya caccaki Masana’antar Kannywood da jaruman ta akan irin Abubuwan da suke faruwa a Masana’antar na rashin dacewa.

Wanda har wasu Jaruman Kannywood din suka fito suka mayar masa da martani, Wanda a karshe dai wasu suka saduda suka yadda da maganar malamin wasu kuma sukayi burus.

Sai gashi wani Malamin izala ya fito ya yabi harkar ta fim inda harma ya bawa Jaruman na Kannywood hakuri Kalli Cikakken vedion anan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button