Addini

[Bidiyo] Katsinawa sunyi Jifar Shedan Na kwana da Farin Ciki – Sheikh Bello Yabo Sokoto

[Bidiyo] Katsinawa sunyi Jifar Shedan Na kwana da Farin Ciki - Sheikh Bello Yabo Sokoto
[Bidiyo] Katsinawa sunyi Jifar Shedan Na kwana da Farin Ciki – Sheikh Bello Yabo Sokoto
Babba shehin malamin addinin Muslunci da ke arewacin Nigeriya As sheikh Bello Aliyu Yabo yayi tsokaci akan canjin kudi da gwamnatin shugaba kasa Muhammadu Buhari zaiyi inda malam yayi wanann bayyani ne a majalisin sa na karatu da ke yi a cikin masallacin da ke unguwar Low-cost da ke birnin Sokoto.

Majiyarmu ta samu bidiyo da malam yayi wannan tsokaci tare da mumman abunda ya faru da shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ake jifar sa da masa ihu a jiharsa katsina ga abinda malam yake cewa.

Yanzu ga shi nan ana so ayiwa mutane Nijeriya inda ka du abinda canji kudi abinda babu wata kasa da ta tabayin haka lokaci ake bayar issashe, ae ba Nijeriya kawai anka fara canjin kudi ba lokaci ake bayarwa wadatace ba amma wai wata uku ai duk wanda adda kudin halak tunda shi matsaci ne ya dauki kowa matsaci ne irinsa.

Ina kungiyoyin kare Hakkin bil adam yanzu ba hakkin mutane ne ake takewa mutum nawa zai hasara da zai hasara dukiyatai da ya samu halattaciyar hanya to ina kungiyoyin nan bamu ji kunce komai ba ko wannan ba hakin bil’adama bane.

Malam ya kara da cewa koda shike kunji mutane sun fara wa kansu fada ko katsinawa sunyi jifar shedan Allah kawa katsinawa albarka na kwana da farin ciki jiya in malam Bello Aliyu Yabo Sokoto.”

Ga bidiyon nan sai ku saurari abin malam yake fadi irin yadda yaji dadi.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button