Labarai

Wuff:Yadda WhatsApp Ya Haɗa Aurenmu – Cewar Ango

Allahu Akbar tabbas matar mutum kabarinsa shi wannan kuma ta wannan hanya Allah ya hada aurensa da matarsa inda angon ya bada labarin yadda aure ya hada shi da matarsa a manhajar WhatsApp wanda ya bada labarin haduwarsu da ita har zuwa aure.

Yadda WhatsApp Ya Haɗa Aurenmu - Cewar Ango
Yadda WhatsApp Ya Haɗa Aurenmu – Cewar Ango

Abin abu yayi sha’awa sosai wanda idan kaji labarin zakayi mamaki sosai wanda tabbas shi dan adam yana da daraja ba’a son wulakanshi a ko wane irin abu ya haɗa ka da shi ga labarin abba kibia nan.

Yadda WhatsApp Ya Haɗa Aurenmu - Cewar Ango
Yadda WhatsApp Ya Haɗa Aurenmu – Cewar Ango

A Ranar 14 Ga Watan Janairu, 2021 Abokiyarta Ta Yi Whatsapp Status Da Na Gani, Na Faɗa Wa Kawarta Ina Sonta, Sai Kawai Ta Turoman Lambarta Muka Fara Magana, Yanzu Har Mun Yi Aure Satin Da Ya Gabata.

Allah Mun Gode!!”

Martanin Mutane

@saeedu Alkali cewa yake :

a bamu number Aisha Sani’

Congratulations mutumina, Your home is blessed

@Bin_Abdulhadi cewa yake :

ina tayaka murna kai da ita, Allah ya albarkaci ku a koda yaushe ,jinjina ga Aisha idan kega wannan Allah yayi miki albarka.

@chiroman talaka cewa yake :

Kawai dai Allah yace matar kace! Amma look at the vibe/energy from her after you messaged! Matan arewa can do better!

@Usman bala :

Allah ya sanya alkhairi yabada zaman lfy. Congratulations Igwe

@shuaib bagwai :

Ango kasha shadda..Allah ya sanya alkhairi..

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button