Ma’aurata: Yadda Zaka Gano G spot A Cikin Farjin Matarka
G Spot wani bangare ne daga cikin farjin mace dake sata jin kololuwar dadi a yayin da ake saduwa da ita ko yi mata wasa da gabanta.
Wani likitan al’auran mata (Gynecologist) mai suna Ernst Grafenberg shine mutumin daya gano mata sunada wani bangare a cikin farjin su da muddin namiji ya iya zungoro mata nan, nan take yake gamsar da ita.
Sai dai wannan bangaren na G Spot ba fa a waje guda yake ba. Kowace mace da bangaren da nata yake da kuma yadda za a iya gano shi.
Wannan yasa maza da dama suke kasa fahimtar ta inda wannan halittan yake a jikin matansu. Don haka sai suyi shekaru masu yawa wani lokacin ma har ya rabu da matarsa bai iya gano wajen ba.
Macen sa take yin wasa da kanta ne kadai take iya bincikowa da kanta har ma ta gano inda G Spot dinta yake, amma idan ba haka ba yanada wuya mace ta iya ganowa da kanta har sai idan mijinta ne ya gano da kansa.


Masana illimin Jima’i sun tabbatar da cewa, duk namijin daya iya zungurowa matarsa wannan wajen, nan take yake shiga kwakwaluwar ta ya zauna, yadda da matukar wahala ta iya mantawa dashi har sai bayan ranta. Nan ne ma suka kara da cewa mazan da suke iya tabowa matansu wannan wajen, irin wadannan matan da zaran sun tunosu sai su soma diga ruwa na zubu musu tun ma kamin sun gashi ko ya taba su saboda yadda yake zaune cikin ranta da kwakwaluwan ta.
Maza da dama suna daukar cewa shi wannan bangare na jikin mace mai suna G Spot, wani bangare ne na halitta a cikin gaban mace mai zaman kansa, sam ba haka abun yake ba, shi wannan G Spot din mace yana jikin DANTSAKAN duk wata mace.
Kamar yadda mukayi bayani a wasu darusan mu da suka gabata, shi dantsakan mata da aka sani a turance clitoris Allah Ya halice shi ne saboda mace taji dadin Jima’i. Baida wani aikin daya wuce hakan a jikin mace, bata nan mace take fitsari ko jini ba, kawai shine injin dake samarwa mace jin dadi na Jima’i, hakan yasa duk macen da aka mata kaciya ko kuma dantsakan ta bai da tsawo bata cika samun gamsuwa a Jima’i ba. A wannan wurin shima G Spot yake.
Ba kamar yadda muke gani daga waje ba, shi dantsakan mace girma sa daga ciki yayi ukun abunda muke gani a zahiri. Wannan yasa kowace mace nata G Spot din yake da bangaren da za a iya gano shi.
Bincike ya gano cewa, shi wannan wajen yana da tsawon centimeters 2 zuwa 3 daga cikin gaban mace, hakan yasa idan namiji mai tsawon gaba ne mace ke dashi, yana iya tabo mata wajen amma kuma yana iya mata zafi saboda tsawon gaban namiji, hakan nan idan gaban namiji baida tsawo kuma zai kasa zungoro mata wajen yadda zata ji dadin yin Jima’i dashi har sai idan akwai wani yanayin saduwan da suke yi yadda za a zungoro mata nan.
Ya dace maza su fahimci cewa, duk wata mace tana da wannan wajen, kuma duk wata mace tana burin mijinta ya gano wannan wajen a jikinta domin ya rika jiyar da ita dadi. Idan har ka kasa gano wajen ta hanyar saduwa da matarka, kana binciken wajen ta hanyar yi mata wasa da gabanta.
Yadda kuma zaka gano cewa ka zungoro mata wajen shi ne, duk yadda mace ta kaiga rashin sumbatu ko raki a lokacin Jima’i kana tabo wajen dole sai tayi. A wannan lokacin kuma zata iya sanar dakai cewa ci gaba da yadda kake yi wata ma nan take zata iya shidewa saboda dadi musamman idan hakan ya hadu da tayi zuwan kai.
Ta hanyar yanayin kwanciyar jima’i wato style ma ma’aurata suna iya gano wannan wajen. Musamman Goho da yanayin dake iya baiwa maza daman shiga mace sosai.
Da fatan maza sun fahimci menene G Spot, inda ake gano shi da yadda ake gano shi da kuma matsayin sa a jikin mace.
#TsangayarMalam